Rabiu Kwankwaso
Yau Alhamis Kotun Ƙolin Najeriya za ta yi zama kan shari’ar da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya daukaka kan taƙaddamar nasarar zaɓensa da Nasiru Gawuna.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta musanta rahoton da ke cewa ta shiga shirin haɗa maja na jam'iyyun adawa 7 da nufin tunkarar babban zaben 2027.
Abba Kabir Yusuf ya kawo karshen rade-radin da ke yawo a kan Abdullahi Baffa Bichi. Sannan Sanusi Dawakin Tofa ya tashi daga Sakataren yada labarai a gwamnatin Kano.
Shugaban jam'iyyar NNPP, Agbo Major ya bayyana dalilin korar Rabiu Kwankwaso daga jami'yyar inda ya ce ya na son kwace madafun iko da mamaye jami'yyar.
Babbar kotun Tarayya ta yi hukunci kan shari'ar rusau a jihar Kano inda ta rufe asusun bankunan gwamnatin jihar guda 24 da ke dauke da makudan kudade har biliyan 30.
Jigon jam'iyyar NNPP, Adekunle Aderibigbe ya yi magana kan tabbatar da korar Kwnakwaso da masu ruwa da tsakin jam'iyyar a yankin Arewa maso Gabas suka yi.
An bukaci rundunar yan sandan fararen kaya da cikin gaggawa ta gayyaci Rabiu Musa Kwankwaso domin amsa tambayoyi kan zanga-zangar da ake yi a Kano.
Dokta Bonieface Aniebonam wanda ya kafa NNPP ya raba gardama kan takaddamar sahihancin zaman Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano, dan jam'iyyar NNPP.
Rabiu Musa Kwankwaso ya koka game da abin da ya faru a Tudun Biri a Kaduna, ‘Dan siyasan yake cewa ba yau sojoji su ka soma hallaka mutanen da ba su yi laifi ba.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari