Rabiu Kwankwaso
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ce zai waiwayi bidiyo 'Gandollar' domin gano gaskiya kan zargin da ake yi wa Abdullahi Ganduje na ya karbi daloli.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi martani kan kalaman da tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi a kan gwamnatinsa na cewa ta gaza.
Yayin gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin binciken Abdullahi Ganduje, jam'iyyar APC a jihar ta ba da shawarar fara binciken badakalar da Rabiu Kwankwaso ya yi.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce jami'an rundunar sojoji za su iya dawo da zaman lafiya. Najeriya.
Jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya ce jam’iyyar APC da kuma PDP sun gaza wajen jagorantar jama’a. Ya kuma yi magana kan matsalar tsaro a Nijeriya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa kwamitocin shari'a guda biyu (JCIs) da za su binciki yadda aka karkatar da kadarorin gwamnati daga 2015 zuwa 2023.
Bashir Ahmad ya caccaki Aisha Yesufu bayan ta soki matakin da Gwamna Abba Kabir ya dauka kan haramta fim din 'yan daudu a jihar baki daya domin inganta tarbiya.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya sake kaddamar da shirin rabon kayan tallafi musamman a wannan wata na Ramadan inda ya yi gargadi kan karkatar da kayan.
Wani hoto da aka sanya a shafukan sada zumunta ya nuna Shugaba Bola Tinubu, Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi. An yi iƙirarin cewa Obi ya durkusa a gaban Tinubu.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari