Rabiu Kwankwaso
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar NNPP mai kayan dadi, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace da zaran ya hau mulki zai dauke yara daga Titunan Nigeria
Yaron shugaban Hukumar DSS ya fadi dalilin rigimar mahaifiyarsa da Abba Gida Gida, ya ce gaskiyar abin da ya faru shi ne, ‘Dan takaran NNPP ne ya zagi matar DG.
Abdulmumin Jibrin na kwamitin yakin neman zaben shugaban kasar na jam’iyyar NNPP ya ce sun Rabiu Kwankwaso zai yi kamfe a duka kananan hukumomi 774 da ake da su
Tsohon gwamnan Kano kuma mai neman zama shugaban kasa a inuwar NNPP mai kayan alatu ya kaddamar da kwamitin yakin neman gina sabuwar Najeriya a zabe mai zuwa.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta samu babban cigaba a jihar Gombe a yayin da tsaffin shugabanin kananan hukumomi da kansila na PDP suka dawo NNPP.
Rabiu Musa Kwankwaso wanda shi ne Dan takaran shugaban kasar na NNPP a 2023, ya busawa jam’iyya mai kayan marmari rai da ya je jihar Anambra a cikin makon nan.
Farkon wannan makon ne Babban Mai Binciken Kuɗin PDP na Jihar Gombe, Honorabul Mahmoud Mohammed Wafa ya fice daga jam’iyyar, ya koma NNPP mai alamar kayan dadi.
Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya ce idan har ya ci zaben shugaban kasa na 2023, dalibai za su dena biyan kudin JAMB, NECO da WAEC
Jaridar Legit.ng ta tattaro wasu bayanai dan gane da yan takarar shugaban kasar Nigeria da za'ai zabensu kasa da wata biyu, wato wanda za'ai a Fabarun nan.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari