Jam'iyyar PDP
APC na kokarin janyo gwamnoni da shugabannin adawa da tayin mukamai, yayin da Atiku Abubakar ke kira da a kafa gamayya don kawar da Tinubu a zaben 2027.
Yayin da zaben 2027 ke kara karatowa, ana zargin jam’iyyar APC na tuntubar gwamnoni na jam’iyyun adawa da alkawarin mukamai domin samun goyon baya.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya bayyana cewa duba da yadda APC ke ƙara ƙarfi, za ta karɓe kujerun ƴan Majalisar Tarayya na PDP a zaben 2027.
Mataimakin shugaban matasan PDP na kasa, Hon. Timothy Osadolor ya ve matukar Atiku Abubakar, Peter Obi, Nasir El-Rufai ba su son rai ba, za su yi nasara.
An yi ta rade-radin cewa Ministan Abuja, Barista Nyesom Wike zai yi takara da Bola Tinubu a 2027 inda ya fito fili ya ƙaryata labarin da cewa ba zai taba yin haka ba
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno ya fusata yadda wasu kwamishinoni da sauran hadimansa ke watse masa a filin taro inda ya ce wannan rashin da'a ne.
Shugaban marasa rinjaye na Majalisar Dattawa, Abba Moro ya ce ƴan siyasar da ke sauya sheka daga PDP zuwa APC suna yin haka ne domin neman yafiya ta siyasa.
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Legas na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Abdul-Azeez Adeniran, ya bayyana cewa babu wanda ya isa ya hana tazarcen Bola Tinubu a 2027.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa babu jam'iyyun siyasa da za a samu a jihar Akwa Ibom a 2027. Ya ce PDP ta tarwatse.
Jam'iyyar PDP
Samu kari