Jam'iyyar PDP
Yan Majalisu na jam'iyyun adawa a Najeriya sun bayyana cewa ka da aga lafin dakataccen gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara idan ya amince ya koma APC.
Fayose ya kai ziyarar Sallah ga Tinubu, ya yaba masa kan kokarin tattalin arziki. Ya musanta sauya sheka, yana mai cewa ba zai bar PDP ba duk da matsalar ta.
Tsohon mai magana da yawun bakin dan takarar PDP a zaben shugaban kasa na 2023, Atiku Abubakar, Segun Showunmi ya yi kalaman nuna yabo ga Shugaba Bola Tinubu.
Jiga-jigan PDP sun bukaci a bai wa Kudu tikitin shugaban kasa a 2027, tare da tabbatar da Anyanwu a matsayin sakataren jam'iyyar. Sun ce kin yin hakan matsala ne.
A labarin nan, za a ji yadda wasu manyan Sanatocin adawa suka sauya sheka kwanaki bayan gwamnan jiharsu na Akwa Ibom, Umo Eno ya sauya jam'iyya zuwa APC.
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Legas ta samu koma baya bayan manyan jiga-jiganta sun sauya sheka zuwa APC mai mulki. Sun bayyana cewa jam'iyyar ta mutu.
Tsohon mai magana da Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Segun Showunmi, ya ziyarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a birnin Legas.
Karamin ministan tsaro, Dr. Bello Matawalle ya tura sako na musamman ga Gwamna Dauda Lawal kan shiga jam'iyyar APC inda ya ce ta masu hangen nesa ne.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Goodluck Jonathan da tsofaffin shugabanni biyu sun matsa wa Bola Tinubu lamba don dawo da Gwamna Siminalayi Fubara.
Jam'iyyar PDP
Samu kari