Jam'iyyar PDP
Hadakar Atiku ta ce sauya shekar gwamnonin PDP ba abin mamaki ba ne, tana zargin wasu da yin aiki da Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kafin 2027.
Usman Bugaje ya ce jam'iyyar APC na amfani da kuɗi da barazana wajen janyo ‘yan adawa, yana mai cewa hakan na rushe siyasa da dimokuraɗiyyar Najeriya.
Bayan gwamnan Delta ya shiga APC, shugaban jam'iyyar na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya ce wasu gwamnoni daga PDP za su sauya sheƙa zuwa cikinta kafin zaɓen 2027.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Obovrevwori, ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC a ranar Laraba, sakamakon rikici da ya mamaye PDP da wasu matsalolin siyasa a jihar.
Magoya bayan Wike a PDP sun kafa sababbin shugabanni a Edo da Bayelsa, inda ake zargin rikicin fidda gwani da gangamin Bayelsa ne suka jawo wannan barakar.
Sauya shekar Gwamna Oborevwori daga PDP zuwa APC ta ƙara jerin gwamnonin da suka sauya sheƙa a lokacin da suke kan mulki, lamarin da ke tasiri ga siyasar kasar.
Yarjejeniyar sirri da ake zargin an kulla tsakanin Tinubu da gwamnoni na PDP na ƙara rura rikicin shugabanci a jam'iyyar, yayin da Tinubu ke neman tazarce a 2027.
Fadar shugaban kasa ta ce hadakar da Atiku Abubakar, Nasir El-Rufa'i, Hakeem Baba Ahmed ke son hadawa ba za ta yi nasara ba bayan sauya shekar Ifeanyi Okowa.
Tsohon dan majalisar wakilai, Tajudeen Yusuf, ya bukaci Atiku Abubakar ya hakura da yin takara a zaben 2027. Ya bukaci ya hakura tikitin PDP ya tafi yankin Kudu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari