Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang ya fito ya yi magana kan shirin da ake zargin yana yi na ficewa daga PDP zuwa APC. Ya ce jita-jita ce kawai marar tushe.
Fadar shugaban kasa da APC sun yi magana kan rikicin APC da aka yi a Gombe kan rade radin ajiye Kashim Shettima a 2027. Wasu 'yan APC sun ce za su koma PDP
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sanya labule da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu tare da wasu tsofaffin gwamnonin PDP guda uku.
Ranar Alhamis 12 ga Yunin 2025, magoya bayan dakataccen Gwamna Siminalayi Fubara sun yi fatan Bola Tinubu zai dawo da shi, amma hakan ya fuskanci cikas.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya kuma ɗan takara a zaɓen shugaban ƙasa na 1999, Cif Olu Falae ya ce ba Obasanjo ba ne ya samu nasara a zaben 1999.
Shugaba Bola Tinubu ya harzuka 'yan adawa da ya ce yana murnar ganinsu a wargaje. Atiku Abubakar, Peter Obi, jam'iyyun PDP, SDP da ADC sun yi martani.
Shugaba Tinubu ya musanta zargin APC na shirin kafa gwamnatin jam'iyya guda yayin da ya tuno yadda ya hana PDP murkushe 'yan adawa a 2003 lokacin yana gwamna.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jaddada cewa duk da kokarisa na kare mutuncin dimokuraɗiyya, ba zai hana yan adawa sauya sheka ba.
Tsohon ɗan takarar shugaban kasa kuma fitaccen ɗan jarida, Dele Momodu ya ve ba zai taɓa shiga APC ba duk da ba ya jin daɗin abubuwan da ke faruwa a PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari