Jam'iyyar PDP
Shugaban majalisar Edo ya jagoranci ciyamomi 17 da jiga-jigan PDP sun koma APC don haɗa kai da gwamna. APC ta yi maraba da su, tana mai alkawarin ba su kulawa.
'Yan majalisar wakilai 6 daga Delta sun fice daga PDP zuwa APC, yayin da wasu 'yan majalisar LP 2 suka koma PDP. Bukola Saraki ya ce PDP za ta dawo da karfinta.
Jam'iyyar APC a jihar Neja ta kara ƙarfi da manyan kusoshin adawa ciki har da mutum 2 da suka nemi zama gwamna a 2023 suka baro jam'iyyunsu zuwa cikinta.
Gwamnonin PDP sun samu komawa a ƙarar da suka kalubalanci matakin Tinubu na ayyana dokar ta ɓaci a Ribas, gwamnan Delta ya janye daga ƙarara bayan =a koma APC.
Sakataren yada labarai na gwamnan jihar Adamawa, Humwashin Wonosikou, ya bayyana cewa Gwamna Ahmadu Umaru Finitiri bai da shirin ficewa daga PDP.
Ana ta kokarin sulhu da Siminalayi Fubara, rikici ya sake kunno kai a jihar Rivers yayin da yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Gwamnn da Nyesom Wike ta rushe.
An zauna da Wike domin tabbatar da an dinke duk wata baraka gabanin zaben 2027 da ke tafe nan ba da dadewa ba. APC na ci gaba da karbar manyan jiga-jigan PDP.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya bayyana cewa 'yan Najeriya na shan wahala a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Bayan shafe wata 4 babu labari, mataimakin gwamnan Taraba, Alhaji Aminu Alkali, ya dawo Jalingo bayan rahoto ya ce ya yi jinya a Abuja da kasar Masar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari