Jam'iyyar PDP
Adamawa Yola - Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ranar Laraba, 1 ga Disamba, ya rabawa manyan Sarakunan gargajiyan 1st class motocin SUV da Hilux.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya bayyana irin shirin da ya yiwa sauran jam'iyyun siyasa a jihar idan zaben 2023 yazo. Ya ce, zai koya musu darasi mummun
Sabon shugaban PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu, yace jam'iyyun siyasa su sanar da 'yan Najeriya cewa karin shekaru takwas na mulkin APC na iya tarwatsa kasar duka.
Tawagar masu ruwa da tsaki na jam'iyyar hamayya PDP daga yankin arewa ta tsakiya sun bayyana goyon bayan su ga takarar Bukola Saraki, ya zama shugaban ƙasa.
Wani jigo a jam'iyyar APC ya bayyana yadda jam'iyyar PDP ta lalata kasar nan, inda yace kasar ba za ta iya amincewa da PDP ta sake mulki ba nan kusa. Ya bayyana
Tsohon gwamnan Zamfara, Yari, da kuma Sanata Kabiru Marafa sun musanta radw-radin cewa sun fice daga APC bayan gana wa da Sanata Bukola Saraki a jihar Kaduna.
Tsohon gwamnan jihar Neja, Mu’azu Babangida Aliyu, ya bayyana cewa maimakon mika tikitin shugaban kasa na 2023 ga wani yanki, kamata yayi a bar shi ga mai rabo.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ranar Laraba ya bayyana cewa sabbin Shugabannin jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP zasu nunawa yan Najeriya cewa jam'iyyar.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta sake rashi na wani jigonta a jihar Delta, Cif Lawrence Agbatutu. An sanar da labarin mutuwar nasa a ranar Litinin.
Jam'iyyar PDP
Samu kari