Jam'iyyar PDP
Idan za a tuna, zaen shugabannin jam'iyya na yankin arewa maso yamma an dakatar da shi bayan rikicin da bangaren tsohon gwamna Rabiu Musa Kwankwaso da na Wali.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya bayyana hanyoyin da jam'iyyar ta PDP za ta iya bi don tsayar da dan takarar da ya dace da bukatar 'yan Najeriya a tsarin dimok
Tsohon ɗan takarar sanatan Kaduna ta tsakiya, Lawan Usman, wanda aka fi sani da Mista LA, yace wajibi ne jam'iyyar PDP ta kai tikitin takararta yankin arewa.
Gwamna Godwin Obaseki, na jihar Edo, ya bayyana cewa ba shi da wani ɓoyayyaen shiri na sake komawa tsohuwar jam'iyyarsa, domin ya san abinda ya baro a can.
Abuja - Wani sabon jawabin sirri da Shugabannin Jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP sukayi kan Ali Modu Sherrif ya bayyana kafafen ra'ayi da sada zumunta.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya bayyana cewa zai sanar da hukuncinsa kan ko zai tsaya takara a zaben shugaban kasa na 2023 da zaran ya gama tuntuba.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa, bata amince da tsarin fidda gwani kai tsaye da ake son kakabawa jam'iyyun siyasa. PDP ta ce nan sa'o'i 48 za ta bayyana
A kwanan nan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa tana shirin tsayar da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a
Wata kungiyar jam'iyyar adawa mai suna PDP Renaissance Movement, ta yi kira ga gwamnan jihar Ribas, Nyesome Wike ya fito takarar kujerar shugaban kasa a 2023.
Jam'iyyar PDP
Samu kari