Jam'iyyar PDP
Wakilin zaben shugaba wadanda akafi sani da deleget na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Gombe sun ga abin mamaki ranar Litnin wajen zaben fidda.
Hon. Shehu ABG bai iya samun tikitin 2023 ba a PDP. Hakan ta sa ya ajiye maganar rabawa masu zaben ‘dan takara N2.5m da ya yi masu alkawari a Kaduna ta Arewa.
Ibrahim Hassan Dankwambo ya zama ‘dan takarar Sanatan Arewacin jihar Gombe a jam’iyyar PDP. A zaben da ya wuce na 2019 ya nemi zama 'dan takarar shugaban kasa.
A watan Maris din bana ne masu ruwa da tsaki daga shiyyar suka amince da shi a matsayin dan takarar sanata na PDP daya tilo da zai tsaya takarar kujerar Sanata.
Sanata Ayo Akinyelure ya sha kaye a kudirinsa na son komawa majalisar dattawa karkashin inuwar jam’iyyarsa ta PDP bayan an gudanar da zaben fidda dan takara.
Tawagar gwamnonin PDP uku ta isa babban laburarin tsohon shugaban ƙasa, Obasanjo da ymacin yau Litinin, kuma ba tare da wata wata ba suƙa shiga ganawa da shi.
Ɗaya daga cikin manyan jigogin APC a Zamfara, Dakta Dauda Lawal, ya fice daga cikin jam'iyyar ya sauya sheka zuwa PDP mai adawa, ya shiga takarar gwamna a zaɓe.
A jiya Lahadi ne Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Gombe ta kammala zaben fidda yan takararta na yan majalisar dokokin jiha da na tarayya.
Sadiq Ango Abdullahi ya samu galaba a kan ‘yan takarar majalisar wakilan tarayya a Sabon Gari. Rabon da a ga 'Dan siyasar tun lokacin da ya je birnin Abuja.
Jam'iyyar PDP
Samu kari