Jam'iyyar PDP
Aminu Waziri Tambuwal, gwamnan Jihar Sokoto kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP ya yi zargin cewa ‘yan Najeriya su na rayuwa cikin kunci kark
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki, ya bayyana cewa rashin sanin makamar shugabanci shine abun da ke haddasa rashin tsaro a fadin kasar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa jam’iyyar APC ta yi magudi a zaben shugaban kasa na 2019 da ya sha kaye a hannun Buhari.
Kamar yadda suke shirin kammala wa’adi na biyu kan karagar mulki a 2023, wadannan jerin gwamnoni na Najeriya ba za su iya sake neman takarar kujerar gwamna ba.
Mun kawo jerin Gwamnonin Najeriya masu-ci 17 da za su fita daga gidan gwamnati a badi. Akwai Gwamnonin na PDP da na APC neman kujerar shugaban kasa da Sanata.
Kwamitin Gudanarwa na Jam'iyyar PDP ta Jihar Zamfara ta sanar da dakatar da shugabanta na Jihar, Bala Mande, har sai an kammala bincike da ake yi kan zarginsa d
Wakilan manyan jam'iyyun siyasa da za su kada kuri'a a zaben fidda gwani na shugaban kasa mai zuwa na nan suna tara abun duniya daga wajen masu neman takarar.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Osogbo ta tabbatar da Ademola Adeleke a matsayin sahihin dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Osun mai zuwa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma mai neman kujeran shugaba a 2023 karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya jaddada cewa shi ya kashe zaben.
Jam'iyyar PDP
Samu kari