Jam'iyyar PDP
Sanata Suleiman Hunkuyi, a jiya ya zama dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) bayan samun kuri'un daligets guda 732, rahoton Leaders
Akwai shirin gudanar da wani sabon zaben fitar da gwani da jam’iyyar PDP ta ke yi a Legas. Hakan ya biyo bayan ruguza zaben ‘yan takarar majalisar tarayya.
Mataimakin gwamnan jihar Oyo, Rauf Olaniyan ya sanar da sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Bauchi - Gwamnatin jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya lashe zaben fidda gwanin yan takaran gwamnan jihar karkashin lemar jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP.
Tambuwal ya janye daga takara ne a ranar Asabar din da ta gabata, ya kuma bukaci magoya bayansa da su zabi Atiku Abubakar, wanda a karshe ya zama dan takarar sh
Daya daga cikin jiga-jigan ‘yan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya ce ya jagoranci gwagwarmayar siyasar da ta kai ga hayewar Buhari
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 da ke tafe, Alhaji Atiku Abubakar. har yau be zaɓi wanda zasu yi takara tare ba, ibe
Shugaban Kungiyar Kamfen Din Shugaban Kasa na Peter Obi, Doyin Okupe ya ce jam'iyyun APC da PDP sun gama tashensu kuma masu zabe ba za su sake kula su ba. Okupe
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, a rana Laraba da yamma ya ziyarci dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a babban zaben 2023, Atiku Abubakar a gidansa da
Jam'iyyar PDP
Samu kari