Jam'iyyar PDP
Dan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023 da ke tafe karkashin inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya gargaɗi mambobin PDP su tashi tsaye su yi aiki tukuri don nasar
Shugaban cocin Omega Fire Ministries, Apostle Johnson Suleiman, yana tantamar cewa kudu za ta iya fitar da shugaban kasar Najeriya a shekarar 2023. Ya bayyana h
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubkar, ya dira sakatariyar jam'iyyar PDP ta ƙasa domin karban shiadar zama halastaccen ɗan takarar shugaban ƙasa
Wata kungiya ta Malaman musulunci sun bayyana cewa za su nuna turja a duk wani yunkuri na hana Bayarabe Musulmi zama shugaban kasa a babban zaben 2023 mai zuwa.
Za a ji jigon APC, Dakuku Peterside ya taya Atiku Abubakar lashe zaben zama ‘dan takaran PDP, ya ce Gwamnan Ribas ya kashe Naira biliyan 30 domin ya ci zaben.
Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Alhaji Atiku Abubakar, ya gana da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar daga yankin arewa a ranar jiya Talata.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal zai shiga takarar Sanata a majalisar Dattawa a zaben 2023. Haka Tambuwal ya yi a zaben 2019, ya koma Gwamna bayan ya sha kashi.
'Ya'ya biyu na shugaban alkalan Najeriya, Jastis Ibrahim Tanko, sun samu tikitin takarar kujerar sanatoci a zaben 2023 a jihar Bauchi. Daya a PDP, dayan APC.
Bayan nasarar da tsohon mataimakim shugaɓan ƙasa ya samu a zaɓen fid da gwanin PDP, shugabannin jam'iyyar sun rabu kan wanda ya kamata ya zama mataimakin Atiku.
Jam'iyyar PDP
Samu kari