Jam'iyyar PDP
Za a ji labari tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na kasa da bangaren Nyesom Wike sun ce dole ne a tunbuke Iyorchia Ayu domin a lashe zabe mai zuwa a 2023
Za a ji ‘Yan takara fiye da 100 da suka sha kasa a APC sun nemi a dawo masu da kudinsu. Wasu daga cikin wadanda suka yi takara sun dade su na jiran tsammani.
Abuja - Shugaban Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) Abdullahi Adamu, ya ce gwamnati tarayya zata iya ciwo bashi har abada. Rahoton jaridar The Cable
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya gayyaci tsohon gwamnan Jihar Kano, Ibrahim Shekarau, zuwa taro a ranar Laraba, kwararan majiyoyi suk
Yayin ziyarar mahaifarsa jihar Adamawa karon farko bayan lashe tikitin PDP, Atiku Abubakar, ya karbi dubbannin mambobin jam'iyyu da suka sauya sheƙa zuwa PDP.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya yi watsi da tayin da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar na komawa PDP. Hadim
Idan ba an samu wani canji ba, tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau zai sanar da ficewarsa daga NNPP zuwa PDP biyo bayan wani alƙawari 'mai tsoka' da aka
Mai magana da yawun kungiyar kamfen din jam'iyyar APC, Festus Keyamo, ya ce yarjejeniyar da gwamnatin PDP ta yi da ASUU tun shekarar 2019 ne sanadin yajin aiki.
Nyesom Wike ya fasa-kwan PDP, ya tona wadanda suka hana a ba shi tikitin Mataimakin Shugaban kasa. Wike ya ci burin Atiku Abubakar zai dauke shi bayan rasa tuta
Jam'iyyar PDP
Samu kari