Jam'iyyar PDP
Jihar Kaduna - Honorabul Isa Ashiru Kudan, dan takarar gwamna jihar Kaduna Jam'iyyar PDP ya bayyana abubuwa guda uku da za mayar da hankalin sa idan ya zama gw.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya fada wa Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, ya yi takatsantsan da mutanen da ke zagaye da s
Nyesom Wike, gwamnan Jihar Rivers ya nesanta kansa daga ƙarar da aka rahoto cewa an shigar a kotu na neman soke Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban k
Wadanda suka shiga neman tikitin zama ‘Yan Majalisa za su marawa Atiku Abubakar baya ya samu kuri’a miliyan 20, A tarihin Najeriya ba a taba samun wannan ba.
Tsohon Ministan Wasanni da Cigaba Matasa, Bolaji Abdullahi, a ranar Laraba ya bukaci yan Najeriya su fatattaki jam'iyyar APC a zaben 2023, yana mai cewa jam'iyy
Rikicin cikin gidan PDP ya kara zurfi, Jam’iyya ta dakatar da zaman NEC. Sabanin mutanen Wike da Atiku Abubakar, ta jawo aka fasa yin wannan taro yau a Abuja.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Asiwaju Bola Tinubu, ya bukaci takwararsa na Labour Party, Mr Peter Obi, ya ja kunnen magoya bayansa don su dena yad
Port Harcourt, Rivers - Chukwuemeka Eze, fitaccen jagora a jam'iyyar APC kuma na hannun daman Rotimi Amaechi, tsohon ministan sufuri, ya ce a dorawa Bola Tinubu
Al'amuran siyasa a jihar Sokoto na kara canzawa gabanin babban zaben badi. Jam’iyyar PDP mai mulkin jihar ta rasa wasu ‘ya’yanta zuwa jam’iyya mai mulki kasa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari