Jam'iyyar PDP
Yayin da ake cigaba da yaɗa jita-jitar Shekarau ka iya sauya sheka zuwa APC ko PDP, majalisar Koli ta gidan tsohon gwamnan ta gindaya masa sharudda guda biyar.
A makon da ya gabata ne, Jonah Jang ya yi kira da babban murya ga ‘Dan takaran Shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya dinke barakarsa da mutanen Nyesom Wike.
Za a ji labari Osita Okechukwu ya yi fashin baki a game da takarar Atiku Abubakar, inda aka ji yana cewa duk abin da zai faru, jam’iyyar PDP ba za ta ci zabe ba
Rikicin jam'iyyar PDP ya dauka sabon salo tsakanin Atiku da Wike inda aka sanyawa wasu magoya bayan Alhaji Atiku Abubakar mummunan takunkumi a jihar Ribas.
Dattawan yankin Inyamurai a shiyyar Kudu maso Gabashin Najeriya da wasu jiga-jigan ‘yan siyasar yankin na kara fadada nemawa Peter Obi karbuwa a Najeriya a 2023
A yayin da jam'iyyun siyasa ke shirin tunkarar babban zaben shekarar 2023, dubban yan Najeriya sun fice daga PDP da APC sun koma Labour Party a Nasarawa. The Pu
Idan Atiku Abubakar da Gwamna Nyesome Wike na Jihar Rivers ba su mayar da takkubansu ba sun rungumi zaman lafiya, mambobi da dama na jam'iyyar PDP za su fice da
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya ce tsarinsa na magance matsalar lantarkin Najeriya ce ta fi inganci. A wasu rubuce-rubuce da ya yi
A kokarinta na zama babbar jam'iyyar adawa ta jihar Akwa Ibom da zata kwace mulki hannun PDP, jam'iyyar YPP ta karɓi masu sauya sheƙa da yawa daga PDP zuwa yau.
Jam'iyyar PDP
Samu kari