Jam'iyyar PDP
Shugaban NNPP Ya Bayyana Dabarar Da Suke Yi saboda 2023. Farfesa Rufa’i Alkali ya bayyana cewa ba daidai ba ne a rika tunani NNPP ba ta da karfin cin zabe.
Wata kungiyar siyasa mai suna 'One Nigeria Movement (ONM)' ta ce girman kai da tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ke yi da wasu na kusa da dan taka
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP, ya garzaya Birtaniya a wani yunkuri na warware rikicinsa da Wike, gwamnan Jihar Rivers, The Cable ta ra
Shugaban Uwar Jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Sanata Iyorchia Ayu, ya bayyanawa 'yayan jam'iyya cewa suna da tabbacin lashe zabe a jihohi 25 a zaben 202
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya yi shagube ga tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, yana mai cewa ba shi da wata tasiri a siyasar yanzu, The Punch ta r
Kwamitin Gudanarwar Uwar Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shiga ganawar sirri da yan takarar gwamna karkashin tutarta a fadin jihohin Najeriya 36.
Shugaban BoT ya amsa cewa babu adalci a tafiyar PDP gabanin 2023. Shugaban jam’iyya na kasa, shugaban majalisar BoT da ‘dan takaran 2023 duk 'Yan Arewa ne.
David Adeleke, shahararren mawakin Najeriya ya haɗu da wasu gwamnonin jam'iyyar PDP hudu a nahiyar Turai kuma sun fita shan abin sha tare, Hoto ya bayyana.
Dan takarar shugaban kasa na jamiyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso, ya bayyana dalilin da yasa bai hallarci bikin bude taron kungiyar lauyoyi na Najeriya, NBA, na 2022
Jam'iyyar PDP
Samu kari