Jam'iyyar PDP
Anthony Ehilebo, ya shawarci 'yan Najeriya da cewa, kada su bari Kashim Shettima ya kusanci kujera a Villa, don kada ya kula da lamurran tsaro na Najeriya.
Dazu nan Bashir Ahmaad ya jawo muhawara a shafinsa na Facebook bayan ya yi hasashen jam’iyyar APC za ta lashe zabe mai zuwa a Kano duk PDP ta samu Shekarau.
Bayan sake zama mamba a jam'iyyar PDP, Mallam Ibrahim Shekarau ya dauki alkawurra ga dan takarar shugaban na jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya a zaben 2023.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya sanar da barin jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari zuwa ta PDP. Ya sanar a ranar Litinin a Kano.
Wani shugaba a jam'iyyar PDP ya ce a yau Litinin Shekarau zai tabbatar da dawowarsa PDP a hukumance, Atiku zai shafe kwanaki uku don yin wasu ayyuka a Kano.
Baraka ta shiga tsakanin shugabannin jam’iyyar PDP, An dage sai an tsige Iyochia Ayu. Wasu dai na ganin za iyi wahala a sauke Ayu, sai idan shi ya yi murabus.
Yayin da ake shirye-shiryen karɓan tubar tsohon gwamnan Kano, Sanata Shekarau, yanzu haka Atiku Abubakar da wasu jiga-jigan PDP sun dira birnin Kano da yamma.
Yayin da ake tunkarar babban zaɓen 2023 nan da watanni ƙasa da Shida, gwamnan Bauchi ya canza mataimakinsa, ya ayyana ɗan majalisa a matsayin abokin takara.
Shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Kano, Shehu Wada Sagagi, ya ce tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau, ya amince ya dawo jam'iyyar PDP bayan ficewa daga NNPP
Jam'iyyar PDP
Samu kari