Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Ribas kuma jagoran gwamnonin G-5, Nyesom Wike, ya ce masu katunan zabe a jiharsa zasu hukunta shugabancin PDP na ƙasa a babban zabe mai zuwa.
Farfesa Obiora Okonkwo, babban daraktan kwamitin yakin neman zaben Atiku/Okowa a Jihar Anambra yace Atiku zai saki Nnamdi Kanu idan ya zama shugaban kasa a 2023
Yan kwanaki kafin babban zaben 2023, jam'iyyar Labour Party ta rasa daya daga cikin manyan jiga-jiganta a jihar Bauchi, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar su Atiku.
Jirgin yakin neman zaben kujerar shugaban kasan jam'iyyar adawa ta PDP ta shiga cibiyar daular Islamiyya a yau Talata, 31 ga watan Juaniru, 2023 don kamfe.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana kadan daga illar da ke tattare da zaban Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa a zaben nan.
A karshe jam’iyyar APC ta yi martani kan harin da ake zargin an kaiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari a jihar Kano, inda ta bayyana shi a matsayin makircin PDP.
Jam'iyyar PDP ta daura alhakin harin da aka kaiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari a Kano kan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu.
Geamnan jihar Ribas kuma jagoran gwamnonin G5, Nyesom Wike, ya bayyana cewa Ayu ya ɗebo ruwan dafa kansa tunda har ya umarci lauyoyin PDP su janye a Ribas.
Makonni uku da yan kwanaki kafin babban zaben shugaban ƙasa, mambobin majalisar wakilan tarayya guda uku daga Katsinan dikko sun tattara sun bar APC zuwa PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari