Jam'iyyar PDP
Tawagar kamfen din jam'iyyar PDP na dan takarar shugaban kasa ta ce bata amince da yadda aka dakatar da shugaban jam'iyyar na kasa, Ayu ba saboda wasu dalilai.
Tsohon gwamnan jihar Imo ya janye daga takarar da ya shiga ta zaben fidda gwanin gwamna da za a yi a jihar nan kusa. Ya fadi dalilinsa na janyewa daga takarar.
Wannan rahoto yana kunshe da mutanen da suka jagoranci Jam’iyyar PDP a cikin rigingimu. An kawo Iyorchia Ayu, Adamu Mu’azu da mutanen da suka yi mulki babu dadi
Umar IIliya Damagum shi ne babban jami’in da ya canji Iyorchia Ayu a Majalisar NWC a PDP. A wannan rahoto za a ji takaitaccen bayani game da sabon shugaban.
Gwamnan jihar Ribas, kuma babban abokin adawar shugaban PDP na ƙasa, Nyesom Wike, ya yi farin ciki da nuna gamsuwa bayan jam'iyya ta maye gurbin Iyorchia Ayu.
Cif Bode George, jigon jamiyyar PDP a kasa ya sake magana kan alkawarin da ya dauka na yin hijira daga Najeriya muddin Asiwaju Bola Tinubu ya zama shugaban kasa
Za a ji Nyesom Wike yana fadawa Dr. Iyorchia Ayu cewa bai ga komai ba a rigimar da aka fara, ya na ganin babu dalilin da Ayu zai cigaba da zama Shugaban PDP.
Yayin da ake dambarwa kan kujerar shugaban PDP na kasa, babbar kotun tarayya mai zama a Yola ta kwace kujerar ɗan majalisar dokokin jihar Adamawa kan abu 1.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), jihar Cross Rivers, ya bayyana cewa zai ƙalubalanci sakamakon zaɓen gwamnan jihar a gaban kotu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari