Jam'iyyar PDP
Mansur Ibrahim Sokoto ya yi wa Dr. Lawal Dauda Dare nasiha bayan ya ci zabe, Shehin ya fada masa ka da ya yi wasa da zikirori da neman addu’o’i na neman taimako
Za a ji ‘Dan Takaran Gwamnan Kaduna a APC, Uba Sani zai kai jam’iyyar PDP kotu. Zababben gwamnan Kaduna a Jam’iyyar APC bai yarda da kuri’un da PDP ta samu.
Kotun daukaka ƙara ta bayyana yau a matsayin ranar da zata zartar da hukuncin ta kan ɗaukaka ƙarar da gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, yayi a gabanta..
Ayodele Fayose yana cikin ‘Yan siyasar da Jam’iyyar PDP ta dakatar da su. ‘Dan siyasar ya maidawa Uwar jam’iyya martani ta bakin Lere Olayinka a wani jawabi
Babbar jam'iyyara hamayya ta kasa watau PDP ta fara ɗaukar mataki kan mambobin da take zargi da cin amana yayin babban zaben 2023 da aka kammala kwanan nan.
Wasu daruruwa mata sanye da bakaken kaya sun fito zanga-zanga a cikin garin Kaduna domin nuna fushinsu a abinda suka kira fashin nasarar zaben gwamna a jihar.
Jam'iyyar PDP a jihar Jigawa ta bayyana rashin gamswarta da sakamakon zaben gwamna da aka gabatar a jihar a baya-bayan nan, tace zata dauki mataki na kwato haki
Ofishin Jamiyyar APC reshen jihar Zamfara ya Hadu da Harin Yan Jagaliya, Mutane Biyu Sun rigamu Gidan Gaskiya, Yayin da Akayi asarar Dukiya Mai yawa a Harin
Tsohon mataimakin shugaban kasa a Najeriya, Atiku Abubakar ya bayyana sakonsa ga 'yan Najeriya a lokacin da aka fara Azumin watan Ramadana mai alfarma na bana.
Jam'iyyar PDP
Samu kari