Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Rivers, Siminilayi Fubara ya rantsar da sabbin kwamishinoni takwas da majalisar jihar ta tantance a baya. Ya gargade su kan ajiye bayanan ayyukansu.
Wani jigo a jam'iyyar Labour Party (LP), Akin Osuntokun, ya bayyana cewa Peter Obi zai koma jam'iyyar PDP ne kawai idan za a ba shi tikitin takarar shugaban kasa.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa idan har yana numfashi a duniya ba zai taɓa jingine siyasa ba a Najeriya.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya bayyana cewa ya fara mulki ne a watan Fabrairun 2024, sabanin ranar 29 ga watan Mayun 2023 da aka rantsar da shi.
Tsagin jam'iyyar APC na Arewa ta tsakiya ya fara hadaka da APC a Arewa ta yamma domin kawar da Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin Jam'iyyar APC ta kasa.
A yau Talata majalisar dokokin jihar Rivers mai goyon bayan Gwamna Siminalayi Fubara ta tsara tantance waɗanda za su maye gurbin kwamishinonin Nyesom Wike.
Shugaban kungiyar PANDEF a yankin Neja Delta, Edwin Clark ya yi martani kan rikicin siyasa a jihar Rivers inda ya zargi Abdullahi Ganduje da Umar Damagun da hannu.
Wani shugaban matasa, Mr Akinniyi, ya yi bayanin muhmmancin Kwankwaso da Obi su hakura sun dawo PDP domin tsige Bola Tinubu daga mulki a zaɓen 2027.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya nuna alhini kan rasuwar basarake a jihar, Oba Aderemi Adedapo da ke sarautar Ido-Osun a jihar a yau Lahadi.
Jam'iyyar PDP
Samu kari