Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya ce ya yi nasarar kan abokan gaba a jihar da suke neman kawo masa cikas a cikin gwamnatinsa a wannan hali.
Jam'iyyun adawa a Najeriya irinsu NNPP, AFGA, ADC sun yi taron hadaka domin shirin kawar da APC a zaben 2027. An gudanar da taron ne a jihar Kaduna.
Dan takarar shugaban kasa a zabukan da ya gabata, Pat Utomi ya ce a yanzu ƴan siyasa kawai suna yin mulki ne domin kansu ba wai inganta kasa da al'umma ba.
Kwamishinan ilimi na jihar Rivers, Prince Chinedu Mmon da takwaransa na ma'aikatar gidaje, Gift Worlu sun yi murabus daga gwamnatin Gwamna Siminalayi Fubara.
Rahotan da ke nuna cewa hukumar EFCC tana neman Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ruwa a jallo ba gaskiya bane, kamar yadda sahihin bincike ya nuna.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Labor, Peter Obi ya bayyana dalilan da suka sa ya ziyarci Atiku Abubakar, Bukola Saraki da Sule Lamido.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ya yi farin cikin karɓar bakuncin tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi na jam'iyyar Labour Party.
Yayin da rigima ke kara tsananta a jihar Rivers, Sir Siminaliya Fubara ya sha alwashin kafa kwamitin da zai binciki tsohuwar gwamnatin jihar mai arzikin Fetur.
Tsohon kakakin wani tsagi na majalisar jihar Rivers, Edison Ehie, ya tariyo yadda aka taba ba 'yan majalisar jihar makudan kudade domin su tsige Gwamna Fubara.
Jam'iyyar PDP
Samu kari