Rikicin PDP
Gwamnan jihar Bauchi, kuma ɗaya daga cikin yna takarra shugaban ƙasa, Bala Muhammed, ya ce ya dace Atiku ya janye ya bar masa takara a zaɓen 2023 dake tafe.
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesome Wike, ya dage kan cewa ba zai janye wa kowa ba game da batun takarar shugaban kasa gabanin zaben 2023. Wike, wanda dan takarar shu
Za a ji yadda PDP ta shaki makudan miliyoyi a dalilin zaben 2023. Maza 16 da ke neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP sun kashe N640m wajen sayen fam.
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta tsige shugaban jam'iyyar PDP reshen jihar Ebonyi bisa gano cewa ya saɓa sharuddan zaɓen PDP.
Ɗaya daga cikin masu hangen tikitin takarar shugaɓan ƙasa karkashin inuwar PDP ya yi barazanar kai jam'iyyarsa ƙara Kotu kan kuɗin da ta zabga wa Fam din sha'aw
Wata kungiya, 'Concerned Citizens of Kano', a ranar Alhamis, ta siya wa tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa na Kano, Muhyi Rimingado, fom din takarar gwamna
Yayin da kowace jam'iyyar diyasa ke faɗi tashin ganin ta kai gaci a babban zaɓen 2023 ɗake tafe, wani babban jigon PDP a Osun ya yi murabus ɗaga kasancewa mamba
Duk da Buhari ya sa baki, har yanzu ana fama da rikicin cikin gida a Jam’iyyar APC. Rigingimun da ake fama da su a Kano, Zamfara, Kwara da wasu jihohi na nan.
iga-jigan jma'iyyar PDP na Kudu maso Yamma su yi taro a ranar Talata, inda suka yanke shawarar cewa daga yankin kudu ya kamata jam'iyyar ta fitar dan takarar sh
Rikicin PDP
Samu kari