Jihar Osun
Rahoton da ke iso mu daga jihar Osun ya bayyana cewa, an kashe shugaban jam'iyyar APC na wata karamar hukuma a jihar a daren jiya da misalin karfe 12 na dare.
Rt Honorabul Lasun Yussuf, tsohon mataimakin kakakin majalisar dokoki na tarayya, a ranar Alhamis, 7 ga watan Afrilu, ya koma jam'iyyar Labour Party, LP, a huku
Musulmi a Osogbo, babban birnin Jihar Osun, sun yi zanga-zangan lumana kan yunkurin da aka ce hukumar kula da jirgin kasa ke yi na mika wa wani fasto, Bukola So
Yayin da kowace jam'iyyar diyasa ke faɗi tashin ganin ta kai gaci a babban zaɓen 2023 ɗake tafe, wani babban jigon PDP a Osun ya yi murabus ɗaga kasancewa mamba
Tsagi da magoya bayan manyan masu ruwa da tsaki na APC, Lai Mohammed da Rauf Aregbesola, sun sauya sheka daga jam’iyyar mai mulki bayan babban taronta na kasa.
Shahararren sarkin gargajiya na jihar Osun, Ogunsua na Modakeke, Oba Moses Oyediran, ya riga mu gidan gaskiya, Daily Trust ta rahoto. Marigayin sarkin gargajiya
Osun - Akalla mutum biyu sun rasa rayukansu yayinda da dama suka jikkata a zaben deleget na jam'iyyar People’s Democratic Party PDP dake gudana a jihar Osun.
Jami'an hukumar tsaro da Amotekun reshen Jihar Ondo, ta kama wata babban mota a Iju, karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar, dauke da maza kimanin 63 daga arewa
A ranar Laraba, Shugabannin jam'iyyar APC sun bawa gwamnan Jihar Osun, Adegboyega Oyetola kyautan takobi, banmi, taburma da ruwa daga rafin Oluminrin a matsayin
Jihar Osun
Samu kari