Jihar Osun
Tsohon gwamnan zamanin mulkin soja na jihar Osun, Kwanel Anthony Uzoma Obi (mai ritaya) ya rasu, Vanguard ta ruwaito. Iyalansa ne suka fitar da sanarwar rasuwar
Kungiyar dalibai musulmi ta MSSN ta fusata da yadda wasu bata-gari ke tauye wa musulmi 'yancin sanya hijabi a makarantun kudu maso yammacin Najeriya a yanzu.
Rundunar ‘yan sandan jihar Osun ta kama wani sajan da ke karkashin rundunar, Onatunde Joba bisa zarginsa da rashin da’a, The Nation ta ruwaito. An gan shi a wan
Jami'ar Jihar Osun, UNIOSUN, da ke Osogbo ta bayyana cewa wasu yan kungiyar asiri ne suka cinna wa dalibinta mai suna Victor Oke wuta da ransa saboda ya ki shig
Yan bindiga sun sace wani magidanci, London da matarsa, Blessing Omoru a cikin gonarsu da ke wani kauye a karamar hukumar Obokun a cikin jihar. The Nation ta ta
Osogbo, jihar Osun - A ranar Laraba, 1 ga watan Disamba, Allah ya yiwa Na'ibin Limamin Osogbo, Sheikh Haroon Adediran Asunmo Samonigogo, rasuwa yana mai shekaru
Muggan yan fashi da makami sanye da kaya irin ta yan sanda sun kutsa wani banki da ke Ikirun, hedkwatar karamar hukumar Ifelodun inda suka sace kudade masu yawa
Rundunar tsaro ta NSCDC reshen jihar Osun, a ranar Alhamis ta ce ta damke wata matar aure mai suna Suliyat, kan satar akuya. Rahoton The Punch ya ce mai magana
Wata dalibar kwalejin fasaha a jihar Osun, ta rasa rayuwarta jim kaɗan bayan kai wa saurayinta ziyara har gida, tuni jami'an yan sanda suka yi awon gaba shi.
Jihar Osun
Samu kari