Jihar Osun
Gwamnatin jihar Osun ta dakatar da wani basaraken gargajiya mai suna Abeeb Agbaje daga shiga harkokin Hada-hadar filaye a yankin da yake jagoranta. Matakin.
Tun bayan yada wani faifan bidiyo da Davido ya yi, ake ta cece-kuce akai inda mutane musamman 'yan Arewacin Najeriya ke korafi akai da neman ya goge bidiyon.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Osun ta maka gwamnan jihar, Ademola Adeleke kan nada kansa kwamishinan ayyuka da kuma mataimakinsa kwamishinan wasanni a jihar.
Wasu da ake zargin 'yan kungiyaR asiri ne sun kutsa cikin shagon aski tare da bindige dalibai uku a jihar Osun, an kwashi daliban zuwa asibiti don ba su kulawa.
Musulmai a jihar Osun suna son a amince da shari'ar musulunci a jihar. Ƙungiyar musulmai ta jihar dai ita ce ta aike da wannan buƙatar zuwa ga gwamna Adeleke.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya bayyana ranar Laraba, a matsayin ranar hutu saboda murnar shigowar sabuwar shekarar musulunci ta 1445 bayan Hijirah.
Majalisar dokokin jihar Osun ta amince da kudirin sauya sunan jihar Osun daga 'State of Osun' zuwa asalin sunan da kowa ya sani wato 'Osun State' ranar Litinin.
Kungiyar Musulmai a jihar Osun ta bayyana cewa babu wani wariya da gwamnan jihar, Ademola Adeleke ya nuna yayin nadin mukamai inda ta ce akwai Musulmai da yawa.
Mujallar Times Higher Education ta fitar da jerin sunayen jami'o'in da suka yi fice a Nahiyar Afirka da kuma a Najeriya kusan fiye da 30 da suka yi kaurin suna.
Jihar Osun
Samu kari