Jihar Osun
Muggan yan fashi da makami sanye da kaya irin ta yan sanda sun kutsa wani banki da ke Ikirun, hedkwatar karamar hukumar Ifelodun inda suka sace kudade masu yawa
Rundunar tsaro ta NSCDC reshen jihar Osun, a ranar Alhamis ta ce ta damke wata matar aure mai suna Suliyat, kan satar akuya. Rahoton The Punch ya ce mai magana
Wata dalibar kwalejin fasaha a jihar Osun, ta rasa rayuwarta jim kaɗan bayan kai wa saurayinta ziyara har gida, tuni jami'an yan sanda suka yi awon gaba shi.
Yan fashi sun afka wani bankin zamani a Iragbaji, hedkwatar karamar hukumar Boripe, a jihar Osun, a ranar Talata, sun kashe ɗan sanda. Daily Trust ta ruwaito ce
Hayakin janaerto ya hallaka wasu mutane 7 dake rayuwa a gida daya jihar Osun. An ruwaito cewa, an ceto wata yarinya 'yan shekaru 14 daga cikin gidan mamatan.
Wani abin damuwa ya faru a garin Elegbaata, Oke Suna, Apomu, karamar hukumar Isokan a jihar Osun bayan an tsinci gawar mutum bakwai - miji, mata da yaransu su 5
Kimanin yan Nigeria 6,000 ne suka shiga jirgin kasa daga jihar Legas zuwa Osogbo kyauta da gwamnatin jihar Osun ta biya wa masu zuwa gida hutun Sallah, Daily Tr
Hukumar kare haɗurra ta ƙasa (FRSC) ta tabbatar da faruwar wani mummunan hatsarin mota, wanda ya laƙume rayukan mutum 14 tare da jikkata wasu da dama a Osun.
Kotun majistare da ke Osogbo, jihar Osun ta bada umurnin a tsare mata Fashola Esuleke, dodon da ke da hannu cikin fadar da ta yi sanadin rasuwar Alhaji Moshood
Jihar Osun
Samu kari