Fina-finan Kannywood
Shahararriyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Aishatu Auwalu wacce aka fi sani da Rahma MK ta ce da goyon bayan mijinta take fim.
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, karkashin Abba El-Mustapha ta kwace lasisin wasu kamfanoni biyu mallakin Aisha Tijjani wacce aka fi sani da Hajiya Amart.
Fitacciyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa, Fatima Sa'id wacce ke fitowa a matsayin Bintu a shirin Dadinkowa ta riga mu gidan gaskiya a ranar Lahadi
Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, ya bayyana cewa yana samun kulawar likita kan cutar damuwa da ke damunsa. Ya ce sai da ya dunga jan baya.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta saki sabbin zafafan hotunanta a dandalinta na soshiyal midiya. Wasu na ganin sam shigarta bata dace ba.
Masana'antar shirya fina-finai Nollywood da ke kudancin Najeriya ta yi rashin ɗaya daga cikin fitattun jarumanta, Adedeji Aderemi wanda aka fi sani da Ilofa Ina.
A ranar Asabar, 30 ga watan Disamba, 2023, Netflix zata fara hasaka fitaccen fim ɗin nan na Hausa, Mati a Zazzau, wanda Jaruma Rahama Sadau ta shirya.
Rahotanni sun nuna cewa wani dan sanda ya bindige jarumin fina-finan Najeriya, Azeez Olalade Ijaduade, a jihar Ogun. Jarumin na can kwance cikin mawuyacin hali.
Fitacciyar jarumar fina-finai a 'Nollywood', Mercy Aigbe ta gamu da mummunan hatsarin mota a kan hanyar Benin zuwa Legas a yau Asabar 23 ga watan Disamba.
Fina-finan Kannywood
Samu kari