Yan wasan Kannywood
Shahararriyar jarumar Kannywood, Maimuna Muhammad wacce aka fi sani da ‘Wata Yarinya’ ta bayyana cewa babban burinta a rayuwa shine ta zama babbar attajira.
Fitaccen tsohon jarumin Kannywood, Kabiru Nakwango, ya musanta rade-radin mutuwarsa da ke ta yawo a soshiyal midiya tsakanin ranar Litinin zuwa safiyar Talata.
Jarumar Kannywood kuma mai daukar hankali a kafafen sada Zumunta ta Instagram, Sayyada Sadiya Haruna, ta gwangwaje mahaifiyarta da wani katafaren gida mai kyau.
Shahararren mawakin nan na siyasa, Dauda Kahuru Rarara ya shirya wani taron addu’a na musamman. Ya hada malamai an yi saukar Al-Qur'ani an kuma yanka rakuma.
‘Yan fim sun shiga hannun masu garkuwa da mutane, ana neman N100m. ‘Yan bindiga sun dauke ‘yan wasan kwaikwayon ne a wani kauye da yake kusa da garin Enugu.
Allah mai iko, a shekarar da ta gabata jaruma Maryam Yahaya tayi shagalin zagayowar ranar haihuwarta a gadon asibti amma wannan shekarar ta yi shi a Dubai.
Soyayya na kara karfi yayin da zama ke kara dadi tsakanin amarya kuma jarumar masana’antar Kannywood, Ummi Rahab da angonta kuma mawaki Shua’abu Lilin Baba.
Jarumin kuma 'dan siyasan yace su suka tallata 'yan siyasar nan har suka samu hayewa madafun iko don haka dole su fadi gaskiya idan bukatar hakann ta taso.
Shahararren makawakin Kannywood, Naziru Ahmad Sarkin waka ya ce duk munafirci ne ke sa mutane zuwa soshiyal midiya suna dora bidiyon tare da yin Allah wadai.
Yan wasan Kannywood
Samu kari