Yan wasan Kannywood
Jarumar fina-finan Najeriya da suka shahara da Nollywood, Mercy Aigbe ta bayyana cewa za ta iya zama Musulma, kuma hakan ba komai bane, inji ta a shafinta na In
Dandazon jama’ar Musulmi sun halarci jana’izar babban daraktan masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Nura Mustapha Waye a yau dinnan 3 ga wata.
Yanzu muke samun labarin cewa, ALlah ya yiwa fitaccen daraktan masana'antar Kannywood, Nura Mustapha Waye, daraktan fim din nan mai dogon zango Izzar So...
Jami'an hukumar yan sandan farin kaya, DSS, sun kama mawakin Hausa, Sarfilu Umar Zarewa wanda aka fi sani da Sufin Zamani. Kungiyar masu fina-finai ta MOPPAN ce
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano a halin yanzu tana shirin yin dokar kafa sharruda kan amfani da kafafen sada zumunta wato soshiyal midiya. Domin hakan, hukumar tan
Tsohuwar jarumar masa’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood kuma mata a wajen Yerima Shettima, Fati M Ladan, ta samu karuwar diya mace a gidan aurenta.
An daura aure tsakanin mawaki kuma jarumin Kannywood, Shu'aibu Ahmed Idris, wanda aka fi sani da Lilin Baba da kyakkyawar amaryarsa kuma jaruma Ummi Rahab.
Shahararren dan wasan nan na Hausa kuma mawakin zamani, Adam A. Zango ya cika shekaru da auren amaryarsa, Safiya Chalawa, a ranar Alhamis, 26 ga watan Mayu.
Manyan jaruman masana'artar shirya fina-finan Hausa sun goyi bayan hukuncin kungiyar MOPPAN na kauracewa taron karrama yan fim na 'Zuma' da ke gudana a Abuja.
Yan wasan Kannywood
Samu kari