Labaran NNPC
Kamfanin mai na Najeriya (NNPCL), ya ce kasar ba za taa fuskanci karancin man fetur ba a watan Disamba da kuma bayanta, saboda ta yi shiri na samar da mai.
Gwamnatin Muhammadu Buhari tana kokarin ganin ana tace gangunan danyen mai a Najeriya a maimakon a kai ketare, Minista yace an dauki matakin kawo gyara a yau.
Mun gano yadda Isa Ali Pantami ya yi bakin kokarinsa wajen ganin ba a kara farashin yin waya da hawa yanar gizo ba. Pantami ya tsaya tsayin daka a bakarsa.
Idan aka cire tallafin mai a watan Yuni 2023 kamar yadda ake shirin yi, za'a koma sayar da Litan Mai ₦462, Kamfanin man feturin Najeriya (NNPC) ya bayyana hakan
Za a ji cewa bincike ya nuna akwai hannun jami’an tsaro da manyan gwamnati a satar man da ake yawan yi a yankin Neja-Delta, har yau an gagara yin ram da su.
Kwantrola Janar na hukumar hana fasa kwabri watau Kwastam, Hameed Ali, a ranar Alhamis ya nuna rashin yardarsa da N6tr da gwamnati ke ikirarin ta kashe kan tal
Za a ji Gwamnatin Buhari Ta Fadi Dalilin Ba Tsohon Tsageran Neja-Delta Kwangilar Tsaron Mai. Najeriya ta warewa tubabban tsagera N48bn domin ya tsare butun mai.
Kamfanin Man Fetur Na Najeriya, NNPC, ta zargi jami'an gwamnati, malaman addini, hukumomin tsaro da ma wasu ma'aikatanta da hannu wurin satar danyen mai a kasar
Shugaban kamfanin NNPP, Malam Mele Kyari, ya ce Najeriya za ta dena siyo man fetur daga kasashen waje lokacin da matatar Dangote ta fara aiki zuwa tsakiyar she
Labaran NNPC
Samu kari