Labaran NNPC
Kamfanin man fetur na Najeriya, (NNPC) ya ce bai ba da izinin sabon jadawalin farashin man fetur ba da ke yawo a kasar kamar yadda rahotanni suka bayyana...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari cike da barkwanci ya zolayi shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, inda ya bukace shi da ya juyo ya kalle shi a wani taro.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) da a babbar birnin tarayya Abuja a ranar Talata, 19 ga watan Yuli.
Masu amfani da man fetur a Najeriya za su ga canji yayin da suka shiga gidajen maid aga yau. NNPC ta amince da karin kudin fetur, ta sanar da sabon farashi.
Wasu malamai Ahmad Palladan da Bashir Ibrahim Bomo sun kai karar National Research Institute of Chemical Technology. A kan wannan kurum aka aika masa 'yan sanda
Gwamnonin jihohi su na kuka, sun ce za su daina biyan albashi. Kudin da ake rabawa a FAAC yana raguwa da Biliyoyi a duk wata saboda ana biyan tallafin fetur.
A ranar Talata, 5 ga watan Yulin 2022 11pm ne Allah yayi wa sakatare janar na Kungiyar kasashe masu fitar da man fetur, OPEC, Muhammad Sanusi Barkindo rasuwa.
Jam'iyyar New Nigerian People Party (NNPP), shiyyar jihar Jigawa, ta samu sabbin mambobi 10,000 da suka gudu daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Abuja - Kamfanin man Najeriya NNPC ta yi kira ga yan Najeriya su daina tada hankulansu suna ajiyan man fetur saboda akwai isasshen mai a ajiye da za'a fitar.
Labaran NNPC
Samu kari