Labaran NNPC
Kamfanin NNPC ya tabbatarwa 'yan Najeriya cewa ya gano tare da magance matsalar da ta kawo dogayen layi a gidajen mai a sassan kasar cikin satin nan.
Hukumar kididdiga ta ƙasa ta bayyana cewa matsakaicin farashin litar man fetur shi ne N630, mun haɗa masu jerin jihohin da fetur ya fi arha a watan Afrilu.
Farashin man fetur da wasu suke saye a kan N770 zai iya faduwa ba da dadewa ba. Idan matatar Fatakwal ta fara sauke fetur, ana kyautata zaton lita za ta karye a kasa
Kamfanin mai na ƙasa (NNPCL) ya musanta rahoton da ke yawo cewa an samu ragi a farashin man fetur da dizal a gidajen man kamfanin da na yan kasuwa a Najeriya.
Rahotanni na nuni da cewa wasu gidajen mai a jihar Enugu sun rage farashin litar fetur daga N720 zuwa N660 sakamakon wani mataki da NNPLC ya ɗauka.
Kamfanin NNPCL ya ce nan da mako biyu matatar mai ta garin Fatakwal, jihar Rivers za ta fara aikin tace mai yayin da yake shirin daina shigo da fetur kasar.
Ana fargabar litar fetur za ta haura N600 a NNPC sakamakon karuwar kudin sauke man fetur da a yanzu ya haura N1,400, da kuma faduwar darajar Naira.
Kungiyar dillalan man fetur (IPMAN) ta bayyana cewa tana tattaunawa da gwamnatin tarayya domin fara sayar da gas din CNG domin rage wahalar man fetur.
Hukumar da ke sa ido kan man fetur da iskar gas a Najeriya (NUPRC) za ta mayar da wasu sassan ta zuwa Legas daga Abuja, hakan zai shafi sama da ma’aikata 200.
Labaran NNPC
Samu kari