Jami'o'in Najeriya
Kungiyar daliban Najeriya ta kasa (NANS) ta yi watsi da hukuncin kotu na umartar kungiyar malaman jami'o'i (ASUU) ta koma bakin aiki, rahotom jaridar Punch.
Shugaban majalisar wakilai ta ce za ta gana shugaban kasa Muhammadu Buhari kan batun yajin aikin kungiyar malaman jami'o'i (ASUU), TheCable ta ruwaito a jiya.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ali Ibrahim Pantami yayi bayanin kalubalen da ya fuskanta saboda kawo tsarin NIN, abin ta kai ga barazanar kisa
Oloyede ya yi wannan roko ne yayin da ya bayyana a gaban kwamitin majalisar wakilai kan kudirin kasafin kudi na MTEF a yau Laraba 14 ga watan Satumban 2022.
Za a ji cewa Peter Obi ya zargi gwamnati da kin maida hankali domin ganin dalibai sun koma karatu jami’o’i, yace Muhammadu Buhari zai iya biyan bukatun ASUU.
Wani mutum ya kashe kan shi saboda rashin albashi, yanzu kimanin mutane 703, 000 ake rasa a fadin Duniya a irin wannan yanayi, kullum ana rasa mutum kusan 2000.
Kungiyar Socio-economic Rights and Accountability Project da daliban jami’a suna karar gwamnati, Ministan kwadago da samar da ayyukan da na shari’a saboda ASUU
Minista ya shigar da karar kungiyar ASUU a kotun NIC. Hakan na zuwa ne bayan an dakatar da biyan malaman makarantar albashi, yau za a soma yin wannan shari'a.
An tsinci gawar dalibai mata na jami'ar Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu, na Igbariam, Jihar Anambra a ranar Asabar a dakin kwanansu, The Punch ta rahoto. Wata majiy
Jami'o'in Najeriya
Samu kari