Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban kwamitin labarai da wayar da kan kasa na majalisar dattawa, Danladi Sankara ya nesanta kansa daga shirin da ake yi na tsige Shugaba Muhammadu Buhari, r
Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benue ya goyi bayan yunkurin da majalisar dattawa na tsige Shugaba Muhammadu Buhari saboda matsalar tsaro da ke adabar kasar.A cew
Jigo a APC, Sanata Adeseye Ogunlewe, yace dalilai na addini da kabilanci ne zasu kawo cikas ga yunkurin da wasu yan majalisar tarayya ke yi na tsige Buhari.
Shekarau, ya ce an shafe sama da sa’a uku ana dambarwa a majalisar Dattawa a lokacin zamar tattauna wa batun matsalar tsaro a kasar, kowa na tsokaci da kawo n.
Mambobin Majalisar Wakilai bangaren marasa Rinjaye sun bai wa Shugaba Buhari Wa’adin mako shida ya kawo karshen tabarbarewar tsaro a Najeriya ko su tsige shi.
Abuja - Shugaban Majalisar Dattawan Sanata Ahmad Lawan ya ce Naira biliyan 900 da aka ware don yaki da rashin tsaro a kasar yayi kadan. Rahoton Daily Trust
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa tuntuni ya kamata ace an tsige Shugaba Muhammadu Buhari daga mukaminsa. Sani ya bayyana hakan ne bayan sanatoci na jam'iyyun
Majalisar wakilan tarayya ta hango yiwuwar wasu Jihohi su auka cikin matsin yunwa nan gaba. Hon. Rimamnde Shawulu ya gabatar da bayani a majalisa a kan haka.
Za a ji labari Malam Garba Shehu ya fitar da jawabi a dalilin wa’adin da wasu Sanatoci suka ba Muhammadu Buhari na cewa za su tsige shi daga kan karagar mulki.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari