Majalisar dattawan Najeriya
Abuja - Majalisar wakilai ta yi watsi da kudirin dake neman gwamnatin tarayya dakatar da yunkurin hana Babura aiki da take kokarin yi. Rahoton Channels Televsi.
Bola Tinubu ya kaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin ‘Dan takaran mataimakin Shugaban kasa, da alama Ibo sun ji haushin daukar Sanata Kashim Shettima.
Majalisar dattawa a ranar Laraba, 20 ga watan Yuli, ta tabbatar da Mista Joe Ohiani a matsayin shugaban hukumar Hukumar Kula da Ayyukan More Rayuwa ta ICRC.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari cike da barkwanci ya zolayi shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, inda ya bukace shi da ya juyo ya kalle shi a wani taro.
Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya yi Allah-wadai da harin da aka kai a gidan maza da ke Kuje. Shugaban majalisar ya ce akwai hadin-bakin wasu da ke aiki a kurkukun.
Tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ike Ekweremadu ya koma Kotun Majistare na kasar Burtaniya domin ci gaba da shari’ar sa. Rahoton Channels Tv
A ranar Laraba ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ba tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha izinin tafiya kasar Burtaniya domin neman lafiyar
Dan karamin rikici ya barke a zauren majalisa lokacin da Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya kashe na’urar magana ga Sanata Rochas Okorocha (APC: Imo ta
Sanata Ike Ekweremadu, ya bayyana a zaman Kotun Birtaniya na yau kan tuhumar da ake masa na safara da yanke sassan jikin wani mutum a kasar, an ɗage zaman.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari