Majalisar dattawan Najeriya
Kungiyar NEC ta Dattawan Arewacin Najeriya ta aiko sakon gargadi ga Muhammadu Buhari, an bukaci ya yi hattara da masu neman jefa Najeriya a cikin hadari a zabe
A baya kotun daukaka kara dake zama a Abuja ya jaddada cewa Bashir Sheriff Machina ne sahihin ‘dan takarar APC na kujerar sanatan Yobe ta arewa a jihar Yobe.
Hukumar RMAFC mai alhakin yanka albashin ma’aikata da jami’an gwamnati na kokarin kara albashin da ake biyan shugaban kasa, mataimakinsa, Ministoci da Gwamnoni
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kadu sosai a lokacin da ya ji labarin wai Ahmad Lawan ne APC ta tsayar.
A halin yanzu Ma’aikatar Isa Pantami ta gagara yi wa Kwamitin majalisa bayanin inda kudin da Akanta Janar ya warewa ma’aikatar N13.9bn domin ayi wasu ayyuka.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele ya halarci majalisar dattawan Najeriya inda suka shiga ganawa da kakakin majalisa da wasu manyan kasa.
Shugaban masu rinjaye a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ibrahim Gobir, ya karyata jita-jitar da ke yawo cewa yana shirin sauya shdka daga APV zuwa PDP.
Da alamun za'a yi fito-na-fito tsakanin gwamnan bbabban bankin Najeriya CBN da mambobin majalisar dattawa kan kara wa'adin daina amfani da tsaffin kudin Naira.
Majalisar dattawan Najeriya ta girmama Limamin cocin da yan ta'adda suka ƙona kurmus a zaman yau Laraba, ta gudanar da shiru na mintu ɗaya da jaje ga iyalai.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari