Hukumar gidajen yarin Najeriya
Jami'an tsaro a jihar Kogi, sun kamo wasu daga cikin fursunonin da suka tsere daga gidan yarin Kabba a jihar Kogi. An kamo mutum 9 9 daga cikin fursunonin.
Yan sandan ƙasar Ghana, sun kama wasu da ake zargin suna daga cikin fursunonin da suka gudu daga gidan yarin Owerri, jihar Imo, lokacin harin 'yan bindiga.
Hukumar tsaro ta NSCDC a jihar Edo, ta ce ta dakile wani yunkurin da fursunoni suka yi a cibiyar Kula da Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) na bale gidan yari jiya
Rikici ya barke a gidan yarin Bauchi sakamakon sakaci na wani daga cikin jami'an cibiyar ta gyaran hali. Mutum 7 sun jikkata kafin daga baya a shawo kan lamarin
Rahotanni sun bayyana irin barnar da 'yan bindiga suka kai hari wata magarkama dake Owerri a jihar Imo. Ana zargin tsagerun Biafra ne suka kai wannan mummunan
Ana bikin yaye wasu dalibai 76 da suka kammala NCE a gidan yari. An bayyana cewa ana kuma bikin daukar wasu 18 a makarantar domin fara karatunsu a wasu fannoni.
Wata jami'a a kasar nan ta yaye wasu dasu dalibai daga wasu gidajen kaso a Najeriya. Wannan ci gaba wani yunkuri ne na ilmantar masu laifi da aka tsare a gidan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sake ma jami’an hukumar gidajen gyaran halayya na Najeriya kayan aiki, watau Khakin da suke sanyawa a duk lokacin da suke bakin aiki.
Hukumar kula da gidan gyran hali ta aminta da dakatar da manyanjami’anta 3 tare da wasu 6 a kan hannunsu da take zargi akwai a damfarar dala miliyan daya da wani dan gidan gyran hali yayi.
Hukumar gidajen yarin Najeriya
Samu kari