Hukumar Sojin Najeriya
Dakarun sojojin atisayen Operation Hadarin Daji sun tarwatsa maɓoyar ƴan bindiga tare da halaka wasu daga cikinsu a wani mummunan bata kashi da suka yi da su.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ƙara tabbatar wa yan Najeriya cewa gwamnatinsa zata bada fifiko wajen dawo da zaman lafiya a tsaro a ƙasa.
Dakarun sojojin atisayen 'Operation Hadin Kai' sun ragargaji ƴan ta'adda a jihar Borno. Dakarun sojojin sun halaka ƴan ta'adda shida tare da ƙwato makamai.
Dakarun sojojin Najeriya sun yi namijin ƙoƙari a jihar Zamfara, inda suka ceto mutane masu yawa da miyagun ƴan bindiga suka yi garƙuwa da su a wani artabu.
Benue - Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun halaka rayukan mutane 6 a yankun ƙaramar hukumar Ushongo da ke jihar Benuwai ranar Lahadi da daddare.
Rundunar sojin Najeriya ta gargaɗi 'yan ta'adda da sauran 'yan bindigan daji musamman a Arewa maso Yamma da su miƙa wuya ko kuma dakaru su aika su barzahu.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun halaka d'an sanda mai matsayin insufekta a gefen shingen ababen bincike a ƙaramar hukumar Ughelli ta arewa da ke jihar Delta.
Majalsar dattawan Najeriya ta amince da naɗin da Shugaba Bola Tinubu ya yi wa sabbin hafsoshin tsaron ƙasa. Majalisar ta amince da naɗin ne bayan tantancesu.
Gwamnatin jihar Kebbi ƙarkashin gwamna Dakta Nasir Idris ta samu nasarar ceto mutane 30 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Danko-Wasagu.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari