NLC
Za a aiwatar da shawarwarin da kwamitin Steve Oronsaye ya ba gwamnatin Goodluck Jonathan. An bada shawara ma'aikatu su hadu wuri guda, wannan zai rage batar da kudi.
Kungiyar kwadago TUC ta ƙasa ta bukaci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ta amince a ci gaba da shigo da kayayyakin abinci daga waje domin share hawayen ƴan ƙasa.
Kungiyar kwadago ta yi zargin cewa ta gano wani shiri da aka yi na kai hare-hare kan 'yan kungiyarta da za su gudanar da zanga-zangar lumana a fadin kasar.
Wasu kungiyoyin fararen hula guda 65 sun janye daga shiga zanga-zangar da kungiyar kwadago ta kasa ta shirya aa fadin kasar nan kan tsadar rayuwa.
A rahoton ne za a ji ma’aikatan Najeriya sun sha alwashin sai sun yi zanga-zanga. NLC ta ce sun tsara yadda za a fita zanga-zangar ba tare da an yi aika-aika ba.
Bayan zaman tattaunawa da gwamnatin Mohammed Umar Bago, kungiyar kwadago reshen jihar Neja ta janye yajin aikin da ta shiga a ranar Laraba, 21 ga watan Fabrairu.
Kungiyar kwadago ta TUC ta janye daga shiga cikin zanga-zangar da kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta shirya gudanarwa a fadin kasar nan kan tsadar rayuwa.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya shiga ganawar sirri da shugabannin kungiyoyin kwadago a jihar kan yajin aikin sai baba ta gani da suka shiga.
Shugabannin kungiyoyin ƙwadago sun ce ba gudu ba ja da baya daga kudirin da suka yi na gudanar da zanga-zanga a ranar 27 da 28 ga watan Fabrairu a fadin Najeriya.
NLC
Samu kari