Hukumar NDLEA
Buba Marwa ya ce a shekarar 2022, NDLEA tayi abin da ba a taba a tunani ba tun kafa hukumar a1989, yake cewa hattara domin za su kara yin tsauri a shekarar nan.
Nureni Jimoh SAN yana so ayi watsi da karar da aka shigar a kan Abba Kyari. DCP Kyari ya yi da’awar NDLEA ba ta da hurumin kai shi kotu bisa zargin kwayoyi
Shugaban hukumar yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi, Buba Marwa, ya bayyana cewa iyaye su fara neman satifiket na gwajin kwaya daga masu neman auren yaransu.
Jiya ne kwamitin 'Yan Majalisa yace a kama mutane a Gwamnatin Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan an yi binciken kudin da shugabannin hukumomi suka batar a baya.
Tun 2013, Hukumar NDLEA ta ba za komarta tana neman wasu ‘yan uwa biyu na asalin jihar Abia da suke safarar miyagun kwayoyi har suka kudance a harkar kwaya.
Najeriya ta ciri tuta wajen adadin masu shan wi-wi a Najeriya. Binciken majalisar dinkin duniya ya nuna cewa yan Najeriya milyan goma da digo shida ke sha.
Hukumar NDLEA ta bayyana yadda ta kama wasu kayayyaki masu nasaba da miyagun kwayoyi a jihar Katsina. Hukumar ta kuma bayyana adadin mutanen da ta kama a jihar.
Hukumar yaki da fasakwabrin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun damke wata mata mai shekaru 56 dauke da hodar Iblis kan hanyarta ta zuwa garin Makka dake Saudi Arabia.
An yi ram da wasu ‘yan kasar waje hudu dauke da miyagun kwayoyi. Jami’an Hukumar NDLEA mai yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya ta sanar da haka.
Hukumar NDLEA
Samu kari