Gasar kwallo
Tsohon Kyaftin din Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Mikel Obi ya yi murabus daga wasan kwallon kafa bayan shekaru 20 yana wasan. Tsohon dan wasa
Kungiyar Kwallon Chelsea a kasar Ingila ta sallami Kocinta Thomas Tuchel, bayan wasanni bakwai kacal sabuwar kaka sakamakon kashin da ta sha hannun Dynami Zagbr
An gargadi masu niyyar halartan gasar kwallon duniya da za'a yi kasar Qatar bana cewa duk wanda aka kama yana zina zai iya shiga kurkukun shekaru bakwai (7).
Kwanan nan aka ji labari ‘Dan wasan tsakiyan Super Eagles, Wilfred Ndidi ya kammala wani kwas da yake yi domin samun kwarewa a kasuwanci a jami’ar Birtaniya.
Za a ji Hukumar kwallon kaf ana FIFA ta dauki mataki a kan kungiyar wasan kwallo All India Football Federation. Yau aka haramtawa Kasar Indiya buga wasan kwallo
Za a ji labari ‘Dan kwallon Duniya Neymar Jr. da Mahaifinsa da Shugabannin Barcelona za su fuskanci kuliya a game da sayen shi da aka yid aga Santos a 2013.
Afrika - Dan wasan kwallon kafa na kasar Senegal kuma sabon dan wasan Clob din Bayan Munich Sadio Mane ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na.
Za a ji labari na wasanni, Kasashe uku suka yi tarayya domin daukar nauyin ‘World Cup’ na shekarar 2016. Wadannan kasashe sun hada da Amurka, Kanada da Mexico.
Za a ji yadda sabon Koci ya shiga tarihi, Najeriya ta doke kasar Sao Tome da ci 10–0. Super Eagles sun yi wa ‘Yan wasan Sao Tome cin kaca, za a dade ana labari.
Gasar kwallo
Samu kari