Hukumar Jin dadin yan sanda
Kwamishinan 'yan sandan jihar Filato, ya bayyana bukatar kowa ya kame bakinsa, da kama suna kan cewa, ga wadanda suka yi kisan da aka a ranar Asabar a Jos.
Gwamnatin Buhari ta ware makudan kudade domin 'yan sanda su ke sayen man fetur ake zuba wa mota domin ci gaba da aiki tukuru. Wannan ne karo na farko irin haka.
Majalisar wakilai ta bayyana matsayinta kan karrama Abba Kyari da ta taba yi a baya cikin watan Yunin wannan shekarar. Ta ce har yanzu yana mutunci a idonta.
Hukumar kula ayyukan 'yan sanda a Najeriya ta bayyana irin hukuncin da za ta iya dauka kan Abba Kyari idan har ta kama shi da laifi dumu-dumu kan zargin da ake.
Kwanaki uku bayan da hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda (PSC) ta dakatar da shi, mataimakin kwamishinan ‘yan sanda (DCP), Abba Kyari ya bayyana gaban kwamiti.
Bincike daga FBI ya bayyana dalla-dalla yadda Huspuppi ya aika wa da Abba Kyari wasu makudan miliyoyi ta asusun banki, wanda tuni aka fara gudanar bincike akai.
CP Wakili ya magantu bayan da aka dakatar da Abba Kyari daga aikin dan sanda biyo bayan zargin karbar cin hanci daga hannun wani dan damfara mai suna Hushpuppi.
An nada kwamitin wasu manyan jami'ai da za su zauna da Abba Kyari domin gudanar da binciken kwakwaf kan Abba Kyari don gano gaskiyar alakarsa da Hushpuppi.
Bayan dakatar da Abba Kyari, IGP ya gargadi sauran jami'an 'yan sandan Najeriya kan cewa, ya kamata su kare mutuncinsu da na rundunar 'yan sandan Najeriya.
Hukumar Jin dadin yan sanda
Samu kari