Hukumar yan sandan NAjeriya
Abba Kyari, mataiamkin kwamishinan 'yan sanda a Najeriya, ya goge dukkan wallafar sa ta shafinsa na Facebook jim kadan bayan ya zuba hotunan bikin Maina Alkali.
Dahiru Sani, abokin Abdulmalik Tanko, makashin Abubakar Hanifa ya bayyana wata cin amana da ya masa a lokacin da suke aiki tare a wata makaranta mai zaman kanta
An tsinci gawawwakin mutane a wani yasasshen asibitin gwamnati da ke Elele Alimini wacce anguwa ce a karamar hukumar Emohua. Shugaban karamar hukumar, Dr Chidi
Wani lauya ya danganta kama tsohon Kwamishinan Ayyuka a jihar, Mu'azu Magaji, da zargin wallafa hoto na ɓata suna da ya yi a dandalin sada zumunta. Lauyan ya ba
Fitacciyar mai siyar da kayan mata, Hauwa Muhammad, wacce aka fi sani da Jaruma, ta samu 'yanci bayan alkali ya bayar da belin ta bayan garkame ta a fursuna.
Wasu dandazon yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kutsa ofishin jaridar ThisDay da ke Utako a birnin tarayya Abuja a daren ranar Alhamis kuma suka yi ba
Faston Cocin Spirit-Filled International da ke Olomore a Abeokuta, Timothy Oluwatimilehin yana hannun Rundunar ‘Yan sandan Jihar Ogun bisa zargin sa da yaudarar
Ma'aikatan Hukumar Kula da Walwalar Yan Sanda, PSC sun garkame ofishin hukumar da ke Abuja bisa samun rahoton hukumar na fara daukar kananun ma’aikata guda 10,0
Mazauna sun kama wasu da ake zargin 'yan fashi da makami ne, sun kone su kurmus. Wannan lamari ya faru ne a wani yankin jihar Imo lokacin da 'yan fashin ke sata
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari