Hukumar yan sandan NAjeriya
Sifetan ‘yan sanda, Omolayo Olajide da wasu ‘yan bindiga biyu sun rasu a ranar Talata yayin musayar wutar da ta auku tsakanin ‘yan sanda da ‘yan bindiga, Premiu
Wasu miyagun 'yan bindiga sun afka wa wasu kauyuka a Jihar Zamfara cikin dare inda suka hallaka a kalla mutane tara sannan suka rabo da dama da gidajensu inda s
Wasu ‘yan bindigan da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace wani bakon haure da ke aiki da wata ma’aikata a Edo ranar Litinin kuma sun kashe dan sanda.
Jami'an tsaro na hadin gwiwa a jihar Neja sun damke masu laifi 28 sannan sun samo layuka iri-iri, kamar yadda hukumar ‘yan sanda ta bayyana a ranar Talata.
An gurfanar da fitaccen dillalin motoci a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara da wasu mutane hudu kan zarginsu da halaka wani yaro, tare da cin sassan jikinsu am
Fitacciyar mai siyar da kayan mata mai suna Hauwa Saidu wacce aka fi sani da Jaruma, ta shiga gagarumar matsala da biloniyan dan kasuwa, dan siyasa, Ned Nwoko.
Yan sandan Jihar Oyo sun yi nasarar kama wani hatsabibin barawo da ya saba shiga gidajen mutane yana sata dauke da Iphone 16, kwamfuta laptop da wasu kayan sata
Rundunar yan sanda reshen jihar Ribas ta tabbatar da kame wani saurayi da ake zargin ya halaka budurwarsa a ɗakin da suke zaune kuma ya tsere domin tsira .
A bidiyon, wanda ya yi yawa ranar Juma’a,an ga wani dan sanda rike da bindiga yana cin zarafin wata mata yayin da yake harbi don ya tsoratar da ita da barazana.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari