Hukumar yan sandan NAjeriya
Wani bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta ya nuna yadda wasu jami'an tsaro mata duka buɗa da juna a wurin babban taron APC na zaben ɗan takara a Abuja.
Hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa ta samu bama-bamai uku da basu tashi ba a cikin cocin Katolika dake garin Owo, jihar Ondo, Kudu maso yammacin Najeri
Rundunar ‘yan sandan jihar Enugu ta ce ta ceto tare da kashe gobarar da ta tashi a wata babbar mota makare da buhunan siminti a yankin Nsukka na jihar Enugu.
Wasu tsageru da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne a safiyar ranar Litinin sun kai hari a jerangiyar gidaje na Gwarinpa da ke babban birnin tarayya, Abuja.
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya na Abuja, sun sanar da karkatar sa zirga-zirgar ababen hawa kafin zaben fitar da gwani na takarar shugabancin kasa.
Rundunar yan sandan Najeriya ta Abuja ta ce tana bincike kan kashe wani mutum da aka yi bisa zargin yin batanci a ranar Asabar a unguwar Lugbe a Abuja. Hakan na
Hukumar Rapid Response Squad (RRS) na yan sandan jihar Legas ta yiwa wasu jami'an hukumarta ihsani bisa jajircewarsu da gaskiya. Wannan na kunshe cikin jawabin
Wasu yan bindiga a safiyar ranar Asabar sun kai hari Unguwar Iri Station, Idon Ward a karamar hukumar Kajuru sun sace a ƙalla mutane 14. Wani kansila na mulki
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun tarwatsa wani zanga-zanga da yan uwan fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna da aka sace a ranar Juma'a, 3 ga watan Yuni.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari