Hukumar yan sandan NAjeriya
Rahoton Premium Times ya ce, ‘yan sanda a jihar Kwara sun ceto wata mata da danta da aka sace bayan wani dauki ba dadi tsageru a wani aikin ceto da ‘yan sanda.
Wasu matan daga garin Filiya, a karamar hukumar Shongom, Jihar Gombe, a ranar Laraba sun yi zanga-zangan lumana bayan kisar da ake zargin makiyaya sun yi wa maz
Rikicin siyasa a jam'iyyar PDP tun bayan kammala zaɓen fidda gwani a dukkan matakai na ƙara ƙamari yayin da a Bayelsa yan sanda suka kama ɗan takarar Sanata.
Rundunar ‘yan sanda na reshen jihar Edo su hallaka ‘yan bindiga a Uhunmwonde. Wani abin farin cikin shi ne an ceto wani jariri da suka sace, an maidawa uwarsa.
Shugaban hukumar kula da ayyukan yan sandan Najeriya, PSC, Musiliu Smith ya yi murabus daga aikinsa. An tattaro cewa kwamitin hukumar ne ta bukaci Smith ya yi
Yan bindigan da suka sace wani mai martaba sarkin Isiala Umudi da ke jihar Imo, Eze Joel Ndenkwo, sun kira, sun nemi a biya naira miliyan 200 kafin su sako shi.
Dakarun hukumar 'yan sanda reshen jihar Edo sun yi ram da wani likuta kwararre wanda ake zargin da amfani da iliminsa wajen kashe mutane da sace Motocinsu.
An gurfanar da wani mutun dan shekara 55, Sule Mosudi, a gaban alkalin kotun majistare na Iyaganku, Ibadan, kan zargin satar 'Plantain' da kudinsu ya kai N4000.
Wasu masoya, saurayi da Budurwa sun siyar da jaririn da suka haifa kafin fatiha ga wata mata kan kuɗi kamanin dubu ɗari biyar a jihar Ebonyi, yan sanda sun kama
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari