Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar yan sandan jihar Enugu ta kama wata budurwa yar shekara 18 da mahaifiyarta a Olocha-Adogba a Agwu, karamar hukumar Awgu kan kisar jinjiri da ta haifa.
Yan sandan jihar Filato sun kama wani matashi dan shekara 25 mai suna Bernard Danlami kan kashe mahaifinsa mai suna Danladi Mangna a karamar hukumar Mangu.
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da kamen wani matashi mai suna Joseph Nwabike da katinan ATM 10 wanda yake amfani dasu wurin damfarar jama’a.
Wasu miyagun da ake zargin ‘yan fashi da makami ne sun kai farmaki kan motar banki dankare da kudi a Ufoma ta jihar Anambra inda suka yi arangama da ‘yan sanda.
Wani mahaifi ya mutu yayin da ya umarci dansa ya gwada maganin bindiga a kansa. Wannan lamari ya haifar da hargitsi, hukumar 'yan sanda sun shiga. An kama dan.
Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Alkali Baba Usman ya amince da sauyawa kwamishinonin ‘yan sanda 8 wurin aiki. Jihohin da ya shafa akwai Kano, Bauchi.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Ribas sun kama mutane 12 da ake zargin suna da hannu a harin da aka kaiwa wasu magoya bayan Atiku Abubakar.
Yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana kan abin da ya faru da tawagar kamfen Atiku a jihar Borno, IGP na 'yan sanda ya bayyana abin da hukumar ke yi a yanzu.
Kakakin hukumar yan sandan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa basu kama shugaban hukumar EFCC ba duk da umurnin da kotu tayi tun ran 28 ga watan Oktoba 2022.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari